African Islamic Academy
aiaacademyha@gmail.com
Yi karatu yanzu
تعلم العربية
.An riga anyi Musharaka
Rijistar sabon ɗalibi
Shafin Asali
Yi karatu yanzu
Game da makaratar
Ka tuntuɓemu
Malami
Kyaututtuka
Shahada
Abokan huɗɗarmu
Tambayoyi da aka fi tambaya
Shafin Asali
Game da makaratar
Ka tuntuɓemu
Malami
Kyaututtuka
Shahada
Abokan huɗɗarmu
Tambayoyi da aka fi tambaya
Dr. Aliyu Bun Muhammad Ibrahim
Gamayya
Sauke manhajar yanzu daga wannan link ɗin: Google Play
Shafin Asali
/
malaman
/
Dr. Aliyu Bun Muhammad Ibrahim
Dr. Aliyu Bun Muhammad Ibrahim
Jadawalin karatu : Dr. Aliyu Bun Muhammad Ibrahim
01.
Haramcin jinin Musulmi da yaushe ya hallata a zubar dashi, Faɗin lkhairi da karrama maƙwabci da baƙo
-- Al-Hadith
02.
Kyawawan Ɗabi'u, Tabbatar da Aƙidar Musulunci, Kunya
-- Al-Hadith
03.
Hanyar tsira, tabbatauwa akan iyakokin sharia
-- Al-Hadith
04.
Gudun duniya, Ba cuta ba cutarwa, Tushen Shari'a a musulunci, Canza abin ƙi.
-- Al-Hadith
05.
Hadisi:'Yan uwantakar Musulunci, Falalar neman ilimi
-- Al-Hadith
06.
Ƙaunar Allah ga waliyanSa, Ɗaukar nauyi a Musulunci, da koyi da Manzo (a.a.w)
-- Al-Hadith
07.
Hadisan Ladan Ilimi da alwala
-- Diploma akan Hadisi
08.
Hadisan Ladan Mai Kiran sallah, sallah, sallolin farilla da kiyayesu
-- Diploma akan Hadisi
09.
Hadisan Ladan Sallar Jam'i da sallolin Nafila
-- Diploma akan Hadisi
10.
Hadisan Ladan Sallar Juma'a da Sallar Jana'iza)
-- Diploma akan Hadisi
11.
Hadisan Ladan Sadaka
-- Diploma akan Hadisi
12.
Hadisan Ladan Azumi
-- Diploma akan Hadisi
13.
Hadisan Ladan Hajji Da Umrah
-- Diploma akan Hadisi
14.
Hadisan Ladan Sanin Al-Ƙur'ani Da Karantashi
-- Diploma akan Hadisi
15.
Hadisan Ladan Ambaton Allah Maɗaukakin Sarki
-- Diploma akan Hadisi
16.
Hadisan Ladan Bin Iyaye
-- Diploma akan Hadisi
17.
Hadisan Ladan Gaskiya da kyawawan mu'amala
-- Diploma akan Hadisi
18.
Hadisan Ladan Zazzaɓi Da Ladan Aiki Na Gari Yayin Ɓacin Zamani
-- Diploma akan Hadisi
19.
LITTAFIN SALLAH 1
-- Diploma sharhin hadisan hukunce-hukunce
20.
LITTAFIN ZAKKAH DA AZUMI
-- Diploma sharhin hadisan hukunce-hukunce
21.
LITTAFIN HAJJI
-- Diploma sharhin hadisan hukunce-hukunce
22.
LITTAFIN TSINUWA DA SHAYARWA
-- Diploma sharhin hadisan hukunce-hukunce