African Islamic Academy
aiaacademyha@gmail.com
Yi karatu yanzu
تعلم العربية
.An riga anyi Musharaka
Rijistar sabon ɗalibi
Shafin Asali
Yi karatu yanzu
Game da makaratar
Ka tuntuɓemu
Malami
Kyaututtuka
Shahada
Abokan huɗɗarmu
Tambayoyi da aka fi tambaya
Shafin Asali
Game da makaratar
Ka tuntuɓemu
Malami
Kyaututtuka
Shahada
Abokan huɗɗarmu
Tambayoyi da aka fi tambaya
Al- Fikhu
14 Kwas
112442 Masu musharaka
Kayi Musharaka cikin diploma
Sauke manhajar yanzu daga wannan link ɗin: Google Play
Shafin Asali
/
Diploma
/
Al- Fikhu
African Islamic Academy
1
Tsarki, Ruwa da Hukunce-Hukuncen Najasa
African Islamic Academy
2
Sauran Ruwa bayan an Sha, Mazubi zinari da azurfa, sunnonin fidira, alwala, shafa kan huffi, safa, da bandeji
African Islamic Academy
3
Wanka, wankan gawa, taimama, haila, istihada(jinin rashin lafiya), da jinin biƙi
African Islamic Academy
4
Hukuncin Sallah, sharaɗɗanta, ladubbanta, Kiran sallah da iƙama
African Islamic Academy
5
Sallah da hukunce-hukuncenta, Sajadar rafkannuwa, Sajadar godiya, da Sajadar tilawa
African Islamic Academy
6
Sallar jam'i da limanci bin liman, Sallar masu uzuri, Sallar juma'a da Sallar nafila
African Islamic Academy
7
Sallar roƙon ruwa ,Sallar kisfawar rana da wata, Sallar idi da Sallar gawa
African Islamic Academy
8
Falalar azumi, hukunce-hukuncensa, da uzurin shan azumi a Ramadan, da ramakon azumin Ramadan
African Islamic Academy
9
Azumin nafila,Lailatul ƙadari da hukunce-hukunce ittikafi
African Islamic Academy
10
Zakkar abinda ya fito daga ƙasa - Zinari da Azurfa - kayan kasuwanci - dabbobi
African Islamic Academy
11
Waɗanda ake ba zakka, Fitar da Zakka - Zakkar fidda kai - Sadaka
African Islamic Academy
12
Hajji da umara da hukunce-hukuncensu, Miƙati da Ihrami
African Islamic Academy
13
Aikin haji da talbiya, siffar hajjida umara, rukannai, wajibai da sunnonin hajji
African Islamic Academy
14
Fansa, haday, layya da ziyarar madina da falalarsu da matsayinsu
Sunayen waɗanda suka gama
Al- Fikhu
Har yau 2025-12-06
( 172 Ɗalibi )
🇾🇪 اليمن
1
unread messages
🇳🇪 النيجر
5
unread messages
🇨🇮 ساحل العاج
1
unread messages
🇬🇭 غانا
2
unread messages
🇨🇲 كاميرون
1
unread messages
🇳🇬 نيجيريا
142
unread messages
Ba a fayyace ba
20
unread messages
×
جاري التحميل